ha_tq/2sa/20/09.md

160 B

Menene Yowab ya yi wa Amasa lokacin da ya ɗauki Amasa da gemunsa da hannun damansa ya kuma sumbace shi?

Yowab ya daɓa ma Amasa da takomi a hannun hagunsa.