Dauda ya amsa yace ya bada umurni ga Abishai da ya ɗauki sojojin Dauda ya bi bayan Sheba kafin samun birane ma su ganuwa ya ɓace mana da gani.'