ha_tq/2sa/20/03.md

4 lines
215 B
Markdown

# Tayaya ne dangantakar Dauda ta shafi matan bayin sa goma da ya canza lokacin da ya sa su a cikin wani gida da yasa aka kulle da su?
Dauda ya biya masu buƙata, amma bai sake kwana da su ba, yanzu su gwauraye ne.