ha_tq/2sa/18/31.md

309 B

Menene Amsar Ba-kushen da sarki ya tambaye sh game da Absalom?

Ba-kushen yace wa sarki maƙiyan sarki sun zama kamar yadda Saurayn nan yake.

Yaya ne sarki ya amsa da ya ji labarin cewa ɗansa ya mutu?

Sarkin ya yi juyayi mai zurfi, lokacin da ya ji, ya ji kamar ma da shi ne ya mutu a miamakon ɗansa.