ha_tq/2sa/18/28.md

244 B

Menene labarin da Ahimaz ya kawo wa sarki?

Ahimaz ya gaya wa sarki da cewa Yahweh ya basu mutanen da suke gaba da s.

Yaya ne Ahimaz ya amsawa sarki lokacin da ya tabaye shi Absalom?

Ahimaz ya ce ya babbar damuwa, amme bai san ko menene.