322 B
322 B
Menene sarkin ya yi tunani da ya sake jin cewa ga wani nan ma a guje?
Sarkin ya yi tunanin cewa shima yana zuwa da wani labari ne.
Menene sarki ya yi tunani lokacinda ya ji cewa wanda ke a gaba cikin masu gudun Ahimaz ne?
Sarki ya ce tunda Ahimaz ne yana zuwa da labari ma daɗi kenan, tun da shi mutumin kirki ne.