ha_tq/2sa/18/24.md

197 B

Menene sarki ke tunani lokacin da ya ji da cewa ga wani ya sheƙo a guje ya nufo birnin?

Sarki ya yi tunanin cewa wanda ya sheƙo da gudun ya na zuwa da labari ne idan shi kaɗai ne ya ke zuwa.