ha_tq/2sa/18/21.md

219 B

Menene dai yasa Ahimaz ya ke so dai sai ya kaiwa Sarki Dauda laabarin maidaɗi?

Domin Ahimaz ya sani Yowab ya fada ma wani ɗan kush labrin ya kai ma sarki amma shi Ahimaz yan so ya zam na farin da zai fadawa sarki.