An yi wa Ahimaz kashedi kada ya kai wa sarki labari mai daɗi a wannan rana saboda ɗan sarki ne ya mutu.