ha_tq/2sa/18/16.md

162 B

Menene aka yi da jikin absalom?

A jefa Jikin Absolom a cikin wani babban rami a cikin ƙurmi sa'anan daga baya a ka bizne shi a ƙarƙashin wani babban dutse.