ha_tq/2sa/18/09.md

301 B

Menene Ya faru da Absalom lokacin da ya ke akan alfadarinsa a ƙarƙshin itacen rimi?

An bar Absalom na reto da kansa a cikin rassan itacen.

Menene ya sa Yowab ya ji haushi da kana gaya masa game da Absalom?

Yowab ya ji haushi saboda sojan da ya kawo labarin bai bugo Asaiom ya faɗo ƙasa ba.