ha_tq/2sa/18/03.md

203 B

Menene amsar da mutanen a cikin rundunar ga saƙo Sarki Dauda?

Mutanen a rundunar sun ce wa sarki Dauda ya cancanci dubu goman su, saboda haka kawai ya tsaya a cikin birnin a mai makon ya bisu Yaƙi.