ha_tq/2sa/18/01.md

167 B

Wane saƙo ne Sarki Dauda ya faɗăwa runduna da ke tare da shi?

Sarki Dauda ya ce wa rundunar sojan da ke tare da shi cewalallai ne zan fita tare da ku ni kai na.