ha_tq/2sa/17/23.md

178 B

Menene Ahitofel ya yi lokacin daya ga a ayi amfani da shawara sa ba wurin kai wa Dauda hari?

Ahitofel ya koma gida a cikin birnin sa kimtsa Al'amuransa , sai ya rataye kansa.