Mutane biyu su fito daga rigiyar suka gudu suka gaya wa Sarki Dauda su gudu suƙetare ta Urdun saboda shi da mutanensa su tsira.