ha_tq/2sa/17/19.md

215 B
Raw Permalink Blame History

Ta yaya ne mutane biyun suka taimaka?

Matar mutumin ta rufe rigiyar don ta ɓoyye mutum biyun kuma lokacin da mutsnen Absalom suka zo neman su, ta ce ma sojojin cewa mutane biyun sun tsallake ta ƙogin Urdun.