Mace daga cikin bayin sa za ta je ta gaya ma mutanen sa guda biyu su kuma za su je su gaya wa sarki Dauda game a shirin Absalom.