Hushai ya shawar ci absalom da ya tara dukkan Israilawa ku taru ku kai haarin tare saboda idan kun ga Dauda sai ku kashe shi tare da dukkan mutanensa.