ha_tq/2sa/17/08.md

255 B

Menene Dalilin daysa Hushai ya ce shirin na ba mai kyau bane

Saboda daga fari ya kai wa hari ya kashe mutanen Absalom, har sojoji masu karfi zuciya ma zasu su tsorata sabooda duk wanda yaji haka zai ce 'An yi yanka tsakanin sojojin da ke bin Absalom.'