ha_tq/2sa/17/01.md

307 B

Menene ya ba Absalom shawara ya yi da kuma dukkan dattawan aiasra'ila game da kai wa Dauda hari?

Ahitofe ya shawrci Absalom cewa ya sami rundunar Yaƙi mai giirma ya ɗauke su don su kai wa Dauda ari da dare, lokacin yana ciki ngajiya da kuma rauni ya kuma dawo da dukkan mutanen da don ya yi mulkin su.