ha_tq/2sa/16/22.md

143 B

Yaya ne a ke kallon Ahitofel mashawarcin Dauda da Absalom?

Shawarar Ahitofel ana kallon ta kamar mutmin da ya ji daga wurin Allah da kansa.