ha_tq/2sa/16/20.md

184 B

Menene shawara Ahitofel ga Absalom game da abin da Absalom zai yi?

Ahitofei ya ba Absalom shawara cewa ya je ya kwana da bayin matan mahaifin sa wadanda ya bari su kulla daa fãda.