Hushai ya gaya wa Absalom cewa, hushai zai zama nasa ga wanda Yahweh wadan nan mutanen da kuma dukka mutane Israila suka zaɓa.