ha_tq/2sa/16/11.md

193 B

Menene Dauda ke begen Yahweh zai yi saboda baƙin cikin da ke kan Dauda ta la'anar da ya sha a ranar?

Dauda na begen cewa Yahweh zai biya Dauda da abun alheri don la'anar da ya sha a ranar.