ha_tq/2sa/16/03.md

362 B

Bisa ga Ziba, Menene dalilin da yasa mefiboshet ya tsaya Yerusalem?

Ziba ya ce dalilin da yasa Mefiboshet ya tsaya a Yerusalem shine saboda Mefiboshet ya yadda cewa Gidan Isra'ila a ranan na za a mayar masa da sarauta mahaifin sa Saul.

Menene Sarkin ya ce ya mallakawa Ziba?

Sarkin ya ce wa Ziba yanzu fa dukan abin da ke na Mefiboshet ya zama naka Ziba.