ha_tq/2sa/14/28.md

150 B

Har na tsawon wane lokaci ne Absalom ya yi a Yerusalem kuma bai ga fuskar sarki ba?

Absalom yana Yerusalem har shekara biyu ba ga fuskar sarki ba.