ha_tq/2sa/14/25.md

246 B

Menene mafi kyau game da siffarsa?

Absalom kyakyawane ba shi da wani aikbi a gare shi tun daga kafafun sa har zuwa gashin kansa wanda yake yanke Sau ɗaya a karshe kowache shekara, har yana kai nauyin kimanin dari biyu bisa ga ma,aunin sarki.