ha_tq/2sa/14/18.md

357 B

Menene sarki ya tambayi matar bayan ta faɗa masa kuma bata ɓoye masa komi ba da ya tambayeta?

Sarkin ya tambayi matar cewa, babu hannun Yowab a dukan wannan abun kuwa?.

Menene Yowa ya umurci matar ta yi ta kuma ƒaɗa wabanan abubuwa ma sarki?

Yowab ya umurce matar ta yi ta kuma ce waɗanan abubuwa don ta canza dukan yana yin yanda abun ya faru.