ha_tq/2sa/14/15.md

315 B

Menene yasa Matar ta ce ta zo ta faɗa wa sarki?

Matar ta ce ta zo ne don ta yi ma sarki magana saboda mutanen ta suna tsoro, da kuma saboda ta uarda da sarki ba ji ta ba.

Menene matar ta ce ta roƙi Yahweh a cikin adu'ar ta?

Matar ta ce ita ta roƙi Yahweh ya bar magarna shugabanta, sarki, ta bata sauƙi.