ha_tq/2sa/14/10.md

405 B

Menene yasa Matar mai hikima ta roƙi sarki ya kira Yahweh Allahn sa?

Mtar mai hikima ta roƙi sarkin wanan ne saboda ɗaukar fansa bazata halakar da wani ba,don kada ya hallakar mata da ɗanta.

Ga wanene sarkin ya rantse cewa ba ko gashin kan ɗan ta da zai faɗi ƙasa?

Sarki ya rantse da Yahweh da ya ce " in dai har Yahweh na da rai, ko ɗaya da ga cikin 'ya'yan ta bawanda za ya faɗi ƙasa."