ha_tq/2sa/14/07.md

266 B

Menene Matar ta gaya wa sarki ta ke tsoro zai faru da ɗayan ɗanta?

Matar mai hikima saita ce wa sarki tana tsoro ne kada dukan ƙabilar su su taru su kashe ɗayan ɗan da ya rage, su kuma lalatar da dukan zuriyar su kuma ƙi bar ma mijin da ko sunansa ko jika?