Ina ne Absalom ya je bayan ya kashe Amnon?
Absalon ya gudu ya tafi Talmi, wurin ɗan Ammihur sarkin Geshur.
Na tsawon wane lokaci ne Absalom ya zauna a Geshur?
Absalom ya zauna a Geshur har na tsawon shekara uku?
Menene Dauda ya so ya yi?
Ya so ya je yaga Absalom.