ha_tq/2sa/13/32.md

178 B

Menene Yehonadab ya ce ya faru da kuma dalili?

Yehonadaba ya ce wa sarki Amnon ne kaɖai ya mutu Absalom ya ƙudura wanna abu tun daga randa Amnon ya ɓata 'yar'uwarsa Tamar.