ha_tq/2sa/13/27.md

489 B

Wanene ya je tare da Absalom?

Amnon ne da duka 'ya;yan sarakuna ne tare da absalon.

Menene Absalon ya Umurci bayin sa su yi game da Amnon?

Absalom ya Umurci bayinsa cewa bayan Amnon ya fara buguwa da ruwan inabi kuma lokacin da Absalom ya ce masu "ku hari Amnon" sai ku kash shi.

Menene 'ya'yan sarakunan suka yi bayan da bayin Absalom suka kashe Amnon?

Bayanda bayin Amnon sun kashe Amnon sai dukan 'ya'yan sarakunan kowa ya tashi, kowane mutun ya haye Alfadarin sa ya tsetre.