Babban ɗa ne ke zuwa a madadin mahaifin sa a aladun Isra'ilawa. Amnon ne Babban ɗan Dauda.
Dauda ya sani cewa Amnon ba abokin Absalom bane.