ha_tq/2sa/13/20.md

306 B

Menene Sarkin ya amsa lokacin da ya ji dukkan abin da ya faru?

Lokacin da sarki Dauda ya ji haka,, sai ya fusata Kwarai.

Bayan da Absalon, ɗan'uwan Tamar ya gane da cewa Amnon ya yi ma 'yar'uwarsa fiyaɗe, yayane ya ji game da Amnon?

Absalon ya ƙi Amnon saboda ya yi wa 'yar'uwarsa Tamar fiyaɗe.