ha_tq/2sa/13/18.md

202 B

Menene Tamar ta yi bayan Amnon ya fitar da ita waje?

Bayan da Amnon ya fitar da tamar daga ăkin sa, sai ta zuba wa kan ta toka, ta kuma yaga kayan ta, tasa Hanun a kai ta tafi, tana kuka da ƙarfi.