ha_tq/2sa/13/15.md

310 B

Ta yaya ne Amnon ya ji Bayan ya yi wa Tamar fiyaɗe?

Daga nan sa Amnon ya ji ya tsanei tamar da mummunar ƙiyaya.

Menene Amnon ya tilasta, da kuma Umurce Tamar tayi?

Amnon ya ce wa Tamar ta tashi ta tafi ya kuma ba bwansa umurni cewa " ka fitar da wanana matar daganao gabana" ka kule ƙofar a bayanta.