ha_tq/2sa/13/10.md

194 B

Menene Amnon ya yi lokacin da Tamar ta zo wurin sa don taciyar da shi daga hannun ta?

Lokacin da Tamar ta zo ta ciyar da Amnon, sai ya cafke ta yace mata "ki zo, ki kwana da ni" 'Yar'uwata,.