ha_tq/2sa/13/05.md

248 B

Menene Amnon ya yi don ya ga Tamar?

Amnon ya yi kamar bashi da lafiya lokacin da Dauda ya zo ya ga Amnon, ya tambaye Dauda ya aiko da Tamar ta yi masa abinci a gaban sa don ya ci daga hannun ta, Dauda kuma, ya yi kamar yadda Amnon ya roƙe shi.