ha_tq/2sa/12/31.md

237 B

Lokacin da aka ci birnin Rabbah da yaki, Menene Dauda yayi da mutanen wandada suke a cikin birnin?

Dauda ya tilasta wa mutanen Rabba su yi aiki da zartuna, faretani, da kuma gatura, ya kuma sa su sun yi aiki a matsayin magina tubali.