ha_tq/2sa/12/21.md

193 B

Menene dalilin da da yasa Dauda bai yi azumi ba da yaron ya mutu?

Dalilin da yasa Dauda bai yi azumi ba da yaron ya mutu ba shine babu dalilin yin azumi tunda bai iya dawo masa da yaron ba.