ha_tq/2sa/12/16.md

279 B

Menene Dauda za ya yi lokacin da matar Yuriya ta haifu Dauda ci zafin ciwo?

Dauda ya riga ya roƙi Allah domin yaron Dauda yayi azumi ya kuma je cikin ya kwanta dukkan dare a ƙasa.

A wane lokaci ne Yaron da matar Yuriyah ma Dauda ya mutu?

Yaron ya mutu a rana ta bakwai.