ha_tq/2sa/12/14.md

355 B

Menene Yahweh ya ce za ya yi saboda yadda Dauda ya rena Yahweh ya kuma ɗauki Mata Yuruyah Bahitte ta zama matarsa?

Yahwe ya ce wa Dauda takobi bazata bar gidan kaba, cewa Yahweh za tada balai a gidan Dauda gaba da gidan sa, cewa makwabta sa za su kwana da matan sa tsakiyar rana, cewa kuma 'ya'yan Dauda wandanda za a haifa masa ba shakka za su mutu.