ha_tq/2sa/12/11.md

171 B

Menene Natan Ya ce zai faru da Dauda bayan ya faɗa masa cewa "ya yi zunubi ga Yahweh"?

Natan ya ce wa Dauda Yahweh ya kuma ce zunubin ka ya wuce ka. Ba za ka mutu ba.