ha_tq/2sa/12/07.md

153 B

Menene Natan ya ce bayan ya ji amsar Dauda cikin Fusata akan labarin Wannan mutumin Mai arziki?

Natan ya gaya wa Dauda ya ce "Kai ne wannan mutumin."