ha_tq/2sa/12/01.md

345 B

Menene yasa Nata ya je wurin Dauda?

Natan yaje wurin Dauda saboda Yahweh ya aike shi gare shi.

Natan ya ba Dauda wani labari, game da menen labarin Yake?

D natan ya gama gaya wa Dauda labarigame da wand ya ke da garken da kuma wanda yake da karamar tunkiyarna kuma talaka wanda yake da iyar tunkiyan na kaɗai wadda ta ke kamar ɗiyarsa.