ha_tq/2sa/11/26.md

381 B

Menene matar Yuriya ta yi lokacin da ta ji cewa mijin ta ya mutu?

Lokacin da ta ji cewa mijin ta ya rasu , ta yi makokin mijin ta sosai.

Menene ya faru Biyasheba?

Bayan ta yi makokin mijinta ya wuce , Dauda ya ɗauka ta da gidanta zuwa fadarsa ta zamaa matarsa kuma ta haifa masa yaro.

Wanene bai ji daɗin abinda Dauda ya yi?

Yahweh bai ji daɗin abinda Dauda yayi ba.