ha_tq/2sa/11/24.md

169 B

Menene Dauda Ya ce wa ɗan sakon ya gaya wa Yowab?

Dauda ya gaya wa ɗan saƙon cewa ya gaya wa Yowab ya sa yaƙin ya fi ƙarfi a wajen birnin on su yi nasara da su.