Yowa ya ce ma ɗan saƙon idan Dauda ya fusata to ka amsa masa,da cewa " bawanka Yuriya Bahitte ya mutu."